Kanada ta aike da sakon godiya ga Turkiyya

Kanada ta godewa Turkiyya sakamakon yadda ta rungumi masu neman mafaka da rikicin kasar Siriya ya tilastawa barin kasarsu.

1446585
Kanada ta aike da sakon godiya ga Turkiyya

Kanada ta godewa Turkiyya sakamakon yadda ta rungumi masu neman mafaka da rikicin kasar Siriya ya tilastawa barin kasarsu.

Ministar Cigaban Kasa da Kasa ta Kanada Karina Gould ta fitar da wata rubutacciyar sanarwa cewa rikicin Siriya na ci gaba da illata miliyoyin mutane a cikin kasar da ma a kasashen da ke makotaka da ita.

Ta ce "Kanada na godiya ga kasashen da suka karbi 'yan Siriya tare da kyautata musu da suka hada da: Turkiyya, Labanan, Jordan, Iraki da Masar. Kanada za ta ci gaba da aiki da 'yan Siriya dsa Kasashen Duniya dimin ganin an kawo karshen rikicin kasar."Labarai masu alaka