Shugaban Erdoğan ya tattauna da firaiministan Cyprus

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya tattauana da firaiministan Jamhoriyar Demokradiyar Cyprus ta Arewa bangaren Turkiyya Ersin Tatar ta wayar tarho

1444730
Shugaban Erdoğan ya tattauna da firaiministan Cyprus

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya tattauana da firaiministan Jamhoriyar Demokradiyar Cyprus ta Arewa bangaren Turkiyya Ersin Tatar ta wayar tarho.

A tattaunawar Erdoğan-Tatar, an tabo harkokin kasashen biyu, lamurkan yankin  da kuma yadda ake fama da corona. Kasashen biyu sun aminta da daga ranar 1 ga watan Yuli jiragen sama zasu fara sintiri tsakanin kasashen biyu.

 Labarai masu alaka