Erdoğan ya tattauna da firaiministan Girka

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya tattauna da firaiministan Girka Kiryakos Micotakis ta wayar tarho

1444220
Erdoğan ya tattauna da firaiministan Girka

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya tattauna da firaiministan Girka Kiryakos Micotakis ta wayar tarho.

A tataunawar Erdoğan-Miçotakis baya ga harkokin yawon bude ido, tsaro da tattalin arziki an kuma tattauna akan hulda tsakanin kasashen biyu.

A tattaunawar kuma an amince da  yin aiki bai daya domin cigaba da yaki da Covid-19 da kuma yadda za'a rinka yin musayar bayanai tsakanin kasashen biyu.

 Labarai masu alaka