Turkiyya zata jagaoranci hukumar SEECP daga 2020-2021

An sanar da cewa Turkiyya ce za ta jagoranci shugabancin Hukumar Hadakar Kudu Maso Gabashin Turai (SEECP) daga 1 ga watan Yuli na shekarar 2020 zuwa 2021.

1443556

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya  Mevlut Cavusoglu ya halarci taron kolin Ministocin Kasashen Hukumar SEECP wanda aka gudanar ta yanar gizo.

Cavusoglu, ya yada a shaifnsa na Twitter da cewa,

"Mun tattauna domin yin hadinkai a yayinda ake ci gaba da magance corona. A yayinda za mu kasance shugabannin SEECP a tsakanin 2020-202,1 muna shirin samar da hadin kai tsakanin mambobin Hukumar"

 Labarai masu alaka