Shugaba Erdogan ya tattauna da Abbas

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan Shugaban Falasdinawa Mahmud Abbas ta wayar tarho.

1421444
Shugaba Erdogan ya tattauna da Abbas

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan Shugaban Falasdinawa Mahmud Abbas ta wayar tarho.

A tattaunawar da Erdogan da Abbas an tabo batutuwan alakar Turkiyya da Falasdin da kuma halin da ake ciki a yankunansu.

A yayin tattaunawar, Shugaba Erdogan ya sake jaddada kudirinsu na ci gaba da taimakawa Falasdinawa a kowanne bangare.

Tun bayan bullar annobar Corona, sau 2 Turkiyya ta aike da jrgin saman dakon kaya dauke da kayan taimako zuwa ga Falasdinu.Labarai masu alaka