Shugaba Erdoğan da Putin sun cimma matsaya akan Idlib

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya tattauna da takwaransa na Rasha Vladimir Putin ta wayar tarho

1364243
Shugaba Erdoğan da Putin sun cimma matsaya akan Idlib

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya tattauna da takwaransa na Rasha Vladimir Putin ta wayar tarho.

Dangane da bayanan da suka fito daga ma'aikatar sadarwar kasar Turkiyya  shugaba Erdoğan ya tattauna da Putin akan lamurkan gwamnatin Siriya da kuma mawuyacin halin da al'uman Idlib ke ciki, an kuma bayyana cewa an cimma matsaya akan amfani da yarjejeniyar Sochi domin warware matsalar Idlib.

Haka kuma baya ga wannan matsyar da shugabanin biyu suka cimma sun kuma tattauna akam lamurkan Libiya.

 Labarai masu alaka