Shugaba Erdoğan ya tattauna da takwaransa na Pakistan

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan, ya tattauna da takwaransa na Pakistan Arif Alvi

Shugaba  Erdoğan ya tattauna da takwaransa na Pakistan

Shugaban kasar Turkiyya  Recep Tayyip Erdoğan, ya tattauna da takwaransa na Pakistan Arif Alvi.

A yayinda shugaba Erdogan ke ziyara a Pakistan ya gana tare da tattaunawa da shugaba Alvi.

Bayan tattaunawar da suka yi ya bayan fage shugabanin biyu ci abinci tare.

Sun ci abuncin marecen ne tare da Shugaba Erdogan da matarsa Emine Erdogan da shugaban kasar Pakistan Alvi da matarsa Samina Alvi.

 Labarai masu alaka