Faransawa na bukatar a gudanar da zaben jin ra'ayin al'umma akan tsarin fansho da ritaya a kasar

Fiye da rabin al'umman Faransa na bukatar a gudanar da zaben jin ra'ayin jama'ar kasar akan matsalolin da suka shafi tsarukan ritaya da fansho a kasar

Faransawa na bukatar a gudanar da zaben jin ra'ayin al'umma akan tsarin fansho da ritaya a kasar

Fiye da rabin al'umman Faransa na bukatar a gudanar da zaben jin ra'ayin jama'ar kasar akan matsalolin da suka shafi tsarukan ritaya da fansho a kasar.


Dangane da binciken da Hukumar Buncike akan Harkokin Alumma (IFOP) ta yi kashi 67 cikin darin alumman Faransa na bukatar a gudanar da zaben jin raayin alumma akan tsarukan ritaya a kasar.

Haka kuma kaso 56 cikin darin alumman kasar basu bukatar hakan.

Kasar dai ya fada cikin matsalar yajin aiki mafi tsawo a cikin shekaru 34 tun daga ranar 5 ga watan Disamba da aka fara gangamin kalubalantar sabbin tsarukan ritaya a kasar .

Shugaban kasar Emmanuel Macron na kokarin nuna cewa sabbin tsarukan zasu inganta rayuwa sai dai kungiyoyin kasar sun dage akan kalubalantar tsarukan.

 Labarai masu alaka