Shugaba Erdoğan ya tattauna da Putin akan ldlib

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya tattauna da takwaransa na Rasha Vladimir Putin akan lamurkan yankunan İdlib dake Siriya

Shugaba Erdoğan ya tattauna da Putin akan ldlib

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya tattauna da takwaransa na Rasha Vladimir Putin akan lamurkan yankunan  İdlib dake Siriya.

Fadar gwamnatin Crimea ta Rasha ta fitar da sanarwar cewa shugaba Erdogan da Putin sun tattauna ta wayar tarho.

Shugabanin biyu sun tattauna ne akan lamurkan yankunan ldlib dake Siriya. . 

Erdoğan da Putin, sun aminta akan daukar matakan da suka dace domin samar da lumana a yankunan ldlib.

 

 Labarai masu alaka