An sake kai wa sansanin sojin Amurka hari da makami mai linzami

An kai hari da makami mai linzami kan sansani sojin Amurka naTaji dake Bagdad Babban Birnin Iraki.

An sake kai wa sansanin sojin Amurka hari da makami mai linzami

An kai hari da makami mai linzami kan sansani sojin Amurka naTaji dake Bagdad Babban Birnin Iraki.

Rubutacciyar sanarwar da Ofishin Yada Labarai na Rundunar Sojin Iraki ya fitar ta ce an kai hari kan sansanin Taji da dakarun Amurka suke zaune da makami mai linzami samfurin katyusha.

Sanarwar ta ce ba a samu asarar rai ko jikkata ba sakamakaon harin.Labarai masu alaka