Erdogan ya tattauna da Merkel ta wayar tarho

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya tattauna ta wayar tarho da Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel.

Erdogan ya tattauna da Merkel ta wayar tarho

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya tattauna ta wayar tarho da Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel.

Sanarwar da Sashen Sadarwa na Fadar Shugaban Kasar Turkiyya ya fitar ta ce Shugaba Erdogan ya tattauna da Merkel ta wayar tarho.

A tattaunawar an tabo batun Libiya da kuma alakar kasashen 2 da ma halin da ake ciki a yankunansu.Labarai masu alaka