Sarkin Katar ya kai ziyarar ba zata a Iran

Sarkin Katar Sheick Temim bin Hamed Al Sani ya kai ziyarar ba zata a kasar Iran

Sarkin Katar ya kai ziyarar ba zata a Iran

Sarkin Katar Sheik Temim bin Hamed Al Sani ya kai ziyarar ba zata a kasar Iran.

Shugaban kasar Iran Hasan Ruhani ya tarbi AL Sani a fadar gwamnatin kasar mai dinbin tarihi mai suna Fadar Sadabab dake Tahran babban birnin kasar.

Daga bisani kuma shugabannin biyu suka zanta da juna.

Bayan ganawar shugabanin biyu kuma tawaga daga bangarorin biyu suka tattauna akan wasu muhimman abubuwa.

Wannan ne dai karon farko da Al Sani ya ziyarci Katar tun bayan hawarsa kan ragamar mulki a shekarar 2013.

 Labarai masu alaka