An fafata kazamin rikici a yankin Jammu Kashmir dake Indiya

An kashe 'yan tawaye 3 sakamakon kazamin rikicin da suka fafata da jami'an tsaro a yankin Jammu Kashmir na Indiya.

An fafata kazamin rikici a yankin Jammu Kashmir dake Indiya

An kashe 'yan tawaye 3 sakamakon kazamin rikicin da suka fafata da jami'an tsaro a yankin Jammu Kashmir na Indiya.

Labaran da jaridun Indiya suka fitar na cewa jami'an tsaron da suka yi wa yankin Pulvama kawanya ne suka fafata rikici da 'yan tawayen.

An bayyana cewar 'yan tawayen 3 da aka kashe 'yan kungiyar Hizbul Mujahidun da suka da Umar Fayyaz, Adil Bashir da Faizan Hamid.Labarai masu alaka