Shugaban Shi'a a Iraki ba zai shiga sabuwar gwamnatin da za'a kafa a kasar ba

Shugaban tafiyar  Sadr a Iraki Mukteda es-Sadr ya bayyana cewar bayan murabus din firaminista  Adil Abdulmehdi ba zai kasance a cikin sabuwart hukumar da za'a kafa ba

Shugaban Shi'a a Iraki ba zai shiga sabuwar gwamnatin da za'a kafa a kasar ba

Shugaban tafiyar  Sadr a Iraki Mukteda es-Sadr ya bayyana cewar bayan murabus din firaminista  Adil Abdulmehdi ba zai kasance a cikin sabuwart hukumar da za'a kafa ba.

Mukteda es-Sadr, ya yada a shafukansa na sadar da zumunta da cewa matukar majalisa ta amince da murabus din firaminista kasar tawagarsa ba zata shiga cikin sabuwar gwamnatin da za'a kafa a kasar ba.

Shugaban Shi'an ya kara da cewa ba kuma zasu shiga zaben majalisa da kuma aikin samar da dokar zabe da za'a gudanar ba.

 Labarai masu alaka