Kasashen Golf da Amurka suna cigaba da tattatunawa a Bahren

Dakarun Amurka da dakarun kasashen yankin Golf sun hadu domin tattaunawa kan kasuwanci da kuma tsaron teku

Kasashen Golf da Amurka suna cigaba da tattatunawa a Bahren

Dakarun Amurka da dakarun kasashen yankin Golf sun hadu domin tattaunawa kan kasuwanci da kuma tsaron teku

Labarin da aka rawaito daga shafin labaren talabijan na gabas ta tsakiya da Afirka ta Arewa wato El-Hurra ya numa cewa komandojin kungiyar hadin gwiwar kasashen Golf da komandojin sojojin Tekun Amurka sun hadu a babban birnin Bahren Manama.

A taron dai an tattauna kan kasuwanci a yankin da kuma tsaren teku yayinda ba a bayyana sunayen kasashen da suka halarci taron ba.

To sai dai kasashen Golf din basu fitar da wani bayani game da taron ba ila yanzu.Labarai masu alaka