Idlib: Ministan Harkokin Wajen Turkiyya ya tattauna da takwaransa na Amurka

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlüt Çavuşoğlu ya tattauna da takwaransa na Amurka Mike Pompeo ta wayar tarho.

1052169
Idlib: Ministan Harkokin Wajen Turkiyya ya tattauna da takwaransa na Amurka

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlüt Çavuşoğlu ya tattauna da takwaransa na Amurka Mike Pompeo ta wayar tarho.

Kamar yadda maaikatan harkokin wajen Turkiyya ta bayyana ministocin biyu sun tattauna ne akan yarjejeniyar da shugaba Erdoğan da takwaransa na Rasha Putin suka yi akan ldlib.

Shugaba Recep Tayyip Erdoğan da takwaransa na Rasha Vladimir Putin sun aminta akan janye makamai daga yankin yarjejeniyar da zata fara aiki daga ranar 15 ga watan Oktoba.

 Labarai masu alaka