Sarkin Jordan Abdullah na II ya gana da Netanyahu a Fadarsa

Sarkin Jordan Abdullah na II ya gana da Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a Fadarsa da ke Birnin Amman inda suka yi musayar ra'ayi game da rikicin Isra'ila da Falasdin.

An yi ganawar a lokacin da Netanyahu ya kai gajeriyar ziyara zuwa Amman kamar yadda kotun masarautar Jordan ta sanar.

Sarkin na Jordan ya bayyana cewa, dole a yi aiyukan warware matsalolin rikicin Masallacin Kudus da Birnin domin yana da muhimmanci wajen samar da zaman lafiya.Labarai masu alaka