Ministan harkokin wajen Turkiyya ya gana da takwaransa na Rasha akan Siriya

Ministan harkokin wajen Turkiyya Mevlüt Çavuşoğlu ya gana da takwaransa na Rasha Sergey Lavrov ta wayar tarho inda su ka tattauna akan taron kolin sulhun da za'a gudanar a birnin Sochin Rasha daga ranar 29-30 ga watan Janairu.

898655

Haka kuma takwarorin biyu sun tabo batun samar da zaman lafiya a Siriya wacce za'a gudanar da taron lumanar akan ta.

Ministocin biyu za su hadu a taron domin kara tattaunawa akan lamurkan da su ka shafi yankin baki daya.Labarai masu alaka