Amurka: Mun fahimci damuwar Turkiyya game da 'yan ta'addar PKK

Gwamnatin Amurkata sanar da cewa,ta fahimci irin damuwar da Turkiyya ke da ita game da 'yan ta'addar aware na PKK.

Amurka: Mun fahimci damuwar Turkiyya game da 'yan ta'addar PKK

Gwamnatin Amurkata sanar da cewa,ta fahimci irin damuwar da Turkiyya ke da ita game da 'yan ta'addar aware na PKK.

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Amurka Heather Nauert ya amsa tambayar da manema labarai suka yi masa ta cewa, shin kana damuwa game da yadda Turkiyya ke rasa sojojinta a Kudancin kasar? sai ya ce, Hakika sun famici damuwar da Turkiyya ta ke da ita kuma suna tattaunawa da gwamnatin Erdoğan. Amurka ta fahimci hakki da damuwar Turkiyya game da PKK. Akwai damuwa a yankin. PKK kungiyar ta'adda ce kuma Amurka na sukar hare-haren da ta ke kai wa.

Tag: Amurka , PKK

Labarai masu alaka