Balangun Kaza daga dakin abincin Daular Usmaniyya

Balangun Kaza daga dakin abincin Daular Usmaniyya.

Balangun Kaza daga dakin abincin Daular Usmaniyya

A shirinmu na Abinciccikan Daular Usmaniyya da muke kawo muku duk mako, a wannan satin za mu bayyana muku yadda ake hada balangu ko hadin nama mai suna Balangun Kaza wanda za mu hada shi a gaban gadar Kir Goz mai shekaru 869.

Domin hada wannan abinci mai dadi ga kayayyakin da ake bukata:

 

1.5 kg. Na naman kaza kuma tsoka zalla

Man zaitun

Gishiri

Bakin barkono

Jan barkono

Cinnamon

 

Mai dafa abinci kuma mai binciken al’adu Yunus Emre Akkor ne yake mana bayanin yadda ake sarrafa wannan abinci mai dadi. A sha kallo lafiya.


Tag: Balangu , Kaza

Labarai masu alaka