Türkiye
TRT Afirka Labarai
Duniya
Bayanai kai-tsaye kan rikicin Iran da Isra'ila: Iran ta ce babu abin da ya sami tashoshin nukiliyarta da ke Isfahan
Isra'ila ta kai harin makamai masu linzami a yankunan Iran, kamar yadda kafar watsa labarai ta ABC News ta ambato jami'an Amurka suna cewa, yayin da Fars News Agency na Iran ya ce an ji fashewar abubuwa a filin jirgin saman Isfahan.Labarai
Türkiye
Tanzania na goyon bayan ƙoƙarin Turkiyya wajen warware taƙaddamomin ƙasa da ƙasa
Shugabar Ƙasar Tanzania Samia Saluhu Hassan ta sake jaddada goyon bayansu ga ƙoƙarin wanzar da zaman lafiya da Turkiyya ke yi, tana mai nuna goyon bayan tsagaita wuta a yankin Gaza na Falasɗinu da bayar da damar kai kayan agajin jinƙai.Afirka