Afirka
TRT Afirka Labarai
Labarai
Afirka
Tunde Onakoya: Ɗan Nijeriya da ke dab da kafa tarihi a wasan dara
Tunde Onakoya Matashin yana ƙoƙarin kafa tarihi a kundin nuna bajinta na Guinness World Record a fannin wasan dara mafi daɗewa a dandalin Times da ke birnin New York na Amurka ya kuma samu goyon baya da jinjina daga ciki da wajen ƙasar.Türkiye
Bai kamata ƴan ba-ni-na-iya su shigo da matsalolinsu Gabas ta Tsakiya ba: Turkiyya
Babban jami'in diflomasiyyar Turkiyya Hakan Fidan a wata ganawa da manema labarai tare da takwaransa na Qatar Sheikh Abdulrahman Al Thani, ya yi gargadin yiwuwar rikici ya mamaye yankin Gabas ta Tsakiya, wanda ya taso sakamakon yakin Isra'ila a Gaza.Türkiye