Farmakan Tafkin Zaman Lafiya

Manufar ita ce zaman lafiya,
ta'addanci ake nufa

Rana Irin ta Yau 23.05.2019

Muhimman abubuwan da suka samu a wannan rana.

Rana Irin ta Yau 23.05.2019

A ranar 23 ga watan Mayun shekara ta alif dari tara da shida ficaccen marubucin wasanni, wake da kuma wason kwaikwayon zamani Henrik Ibsen ya rasu.

A ranar 23 ga watan Mayun shekara ta alif dari tara da sha tara aka hada wani gagarimin taro a  birnin Istanbul domin zanga-zanga ga mulkin mallakan da kasashen Turai ke yi, inda mutane dubu dari biyu suka halarci taron.

A ranar 23 ga watan Mayun shekara ta alif dari tara da arba’in da biyar sugaban fatin National socialist, wanda shi ne mutumin da Hitler ya wakilta wajen kisan yahuda Heinrich Himler ya kashe kasa.

A ranar 23 ga watan Mayun shekara ta alif dari tara da casa’in da biyu aka soke gadar Galata dake Istabul. Gadar dai tayi shekara 117 ana kai da kawo wa akanta.

A ranar 23 ga watan Mayun shekara ta alifa dari tara da casa’in da shida ne, mawaki, dan wasan kwaikwayo Tanju Okan ya rasu.


Tag: Tarihi

Labarai masu alaka