Rana Irin ta Yau 21.05.2019

Muhimman abubuwan da suka faru a wannan rana.

Rana Irin ta Yau 21.05.2019

A ranar 21 ga watan Mayu shekara ta alif dari takwas da arba’in da bakwai Daular Usmaniyya ta kafa ofishi mai suna Deterhane-iş Amire domin saukake kasuwancin gidaje da fegi tsakanin jama’a . Daular tayi hakan ne wayen kaddamar da sabin tsari cikin rayuwar zamantakewa.

A ranar 21 ga watan Mayu shekara ta alif dari tara da hudu aka assasa kungiyar kwanlon kafa ta FIFA a birnin Paris da halarcin kasashe bakwai.

A ranar 21 ga watan Mayu shekara ta alif dari tara da ashirin da bakwai dan wasan kwaikwayon Turkiyya Avni Dilligil ya rasu. Dilligil ya fara shiga cikin kungiyar ta wasan kwaikwayon ne a karon farko da rawar da ya taka a “Hamlet” na shekara a 1927.

A ranar 21 ga watan Mayu shekara ta alif dari tara da casa’in da daya ne aka kashe matashin faraministan Pakistan Rajiv Gandhi wanda ya samu mulki ne bayan kisan da aka yiwa mahaifiyarsa.


Tag: Tarihi

Labarai masu alaka