Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Ana tayar da jijiyoyin wuya tsakanin Isra'ila da Iran yayin da suke barazanar kai wa juna hari
An yi musayar yawu tsakanin Isra'ila da Iran bayan mahukunta a Tehran sun sha alwashin kai harin ramuwar gayya sakamakon harin da Isra'ila ta kai wa ofishin jakadancinsu da ke Damascus, lamarin da ya haifar da zaman ɗar-ɗar a yankin.Labarai
Duniya