TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Hezbollah ta kai hari kan sansanin Isra'ila a matsayin ramuwar gayya
Hare-haren da Isra'ila ta kwashe kwana 194 tana kai wa Falasɗinawa da ke Gaza sun kashe aƙalla mutum 33,843 da jikkata sama da mutum 76,575 a yayin da ƴan-kama-wuri-zauna da dakarun Isra'ila wajen kashe Falasɗinawa da ke Yammacin Kogin Jordan.Duniya
Akwai yiwuwar ci gaba da fuskantar tashin hankali a Gabas ta Tsakiya har sai an daina da kisan ƙare dangi a Gaza — Erdogan
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 193 tana yi da Falasɗinawa da ke Gaza ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 33,797 da jikkata sama da mutum 76,465 a yayin da ƴan-kama-wuri-zauna da dakarun Isra'ila wajen kashe Falasɗinawa da ke Yammacin Kogin Jordan.Türkiye