Babban Farmaki

Shekaru 97 da suka gabata Dakarun Turkiyya karkashin jagorancin Mustafa Kamal Ataturk suka kafa tarihi mafi girma a duniya a lokacinda suka fara kai Babban Farmaki. Ga hotunan da aka dauka a lokacin wadanda suke ajje a Helkwatar Rundunar Sojin Turkiyya.

Tag: Ataturk , Babban Farmaki