Kamfanin Turkish Airlines ya dawo da safarar jiragen sama zuwa Strasbourg

An sake dawo da safarar jiragen Kamfanin Turkish Airlines (THY) daga filin tashi da saukar jiragen sama na Istanbul zuwa Strasbourg, wanda aka dakatar a watan Maris din 2020 saboda sabon nau'in kwayar cutar corona (Covid-19).

1639958

Jirgin na Kamfanin THY ya tashi daga filin tashi da saukar jiragen saman Istanbul zuwa filin tashi da saukar jiragen saman Strasbourg da ke Faransa.Labarai masu alaka