An tarwatsa 'yan ta'adda a Siriya

An kashe 'yan ta'adda 3 daga kungiyar PKK / YPG, wadanda suka kuduri aniyar shirya kai hari a yankin Garkuwar Firat a Siriya

1636582
An tarwatsa 'yan ta'adda a Siriya

An kashe 'yan ta'adda 3 daga kungiyar PKK / YPG, wadanda suka kuduri aniyar shirya kai hari a yankin Garkuwar Firat a Siriya.

A cikin bayanin da Ma'aikatar Tsaron kasar Turkiyya ta sanar,

"'Yan ta'addar PKK / YPG 3, wadanda suka kuduri aniyar shirye-shiryen kai hari a yankin Garkuwar Firat, jaruman kwamandojinmu sun sami nasara a kansu"

A cikin sanarwar, an bayyana cewa an kuma lalata mafaka 2 da kuma mabuyan makamai 1 na 'yan ta'adda a farmakin.Labarai masu alaka