Girgizar kasa mai girman maki 5.9 ta afku a Iran

Girgizar kasa mai girman maki 5.9 ta afku a jihar Busher dake yammacin kasar Iran

1623405
Girgizar kasa mai girman maki 5.9 ta afku a Iran

Girgizar kasa mai girman maki 5.9 ta afku a jihar Busher dake yammacin kasar Iran.

An sanar da cewa kadawar kasar ta yi zurfin kilomita 10 a yankin Bandar Gonaveh dake jihar Bashehr.

Kawo uyanzu dai ba'a bayyana ko an samu harar rayuka ba.

Tuni dai an aike da kwamitin bayar da agajin gaggawa a yankin.

Jihar Busher ne kasar ke da cibiyar nukiliya.

 Labarai masu alaka