NASA ta harba na'urar "Perseverance" zuwa duniyar Mars

Hukumar NASA ta yada hotunan naurar bincike mai suna "Perseverance" da ta aika duniyar Mars

1590630
NASA ta harba na'urar "Perseverance" zuwa duniyar Mars

Hukumar NASA ta yada hotunan naurar bincike mai suna "Perseverance" da ta aika duniyar Mars.

Na'urar "Perseverance" da ka sarrafa da na'urar daukar hoton Mastcam-Z mai faifai 142 an yadfa yadda yake aiki a shafukan yanar gizon NASA/

An harba na'urar Perseverance ne a ranar 30 ga watan Yunin 2020 daga filin harba na'uarorin sararun samaniya dake birnin Florida wanda ya kwashe watanni 7 ya na tafiyar kilomita miliyan 470 gabanin ya sauka a duniya Mars a ranar 20 ga watan Febrairu.

Na'urar "Perseverance" mai amfani da man plutonium da aka yi a dakin binciken NASA mai suna Jet Propulsion kawo yanzu ya kasance na'uarar sararin samaniya mai bincike a duniyar Mars mafi inganci a fannin kimiyya.

 Labarai masu alaka