Korona ta yi ajalin mutum miliyan 2 da dubu 18 da dari 100 a doron kasa

Kawo yanzu a fadin duniya kwayar cutar Korona ta yi ajalin mutum miliyan 2 da dubu 18 da dari 100, haka kuma ta kama mutum miliyan 94 da dubu 324, wadanda suka warke kuwa sun kai miliyan 67 da dubu 358

1564944
Korona ta yi ajalin mutum miliyan 2 da dubu 18 da dari 100 a doron kasa

Kawo yanzu a fadin duniya kwayar cutar Korona ta yi ajalin mutum miliyan 2 da dubu 18 da dari 100, haka kuma ta kama mutum miliyan 94 da dubu 324, wadanda suka warke kuwa sun kai miliyan 67 da dubu 358.

A kasar Indiya Korona ta yi ajalin mutum dubu 152 da 130 inda kuma mutum miliyan 10 da dubu 543 da 659 suka kamu da cutar.

Ga dai yawan mutanen da annobar ta yi ajali a wasu kasashe:

A Rasha Korona ta yi ajalin mutum (dubu 64 da 495), Iran (dubu 56 da 621), Afirka ta Kudu (dubu 36 da 467), Indonesiya (dubu 25 da 484), Iraki (dubu 12 da 932), Pakistan (dubu 10 908), Maroko (dubu 7 888) sai kuma Tunisia (dubu 5 da 528).

 Labarai masu alaka