An fafata kazamin rikici a Kashmir

Ana yawan samun rikici tsakanin Pakistan da Indiya a

1563903
An fafata kazamin rikici a Kashmir

Sojan Pakistan 1 ya rasa ransa sakamakon kazamin rikicin da aka fafata a yankin Kashmir na iyakar kasar da Indiya.

'Yan sandan Pakistan sun bayyana cewa sojojin Indiya sun karya ka'idar shiga iyakarsu a yankin Deva.

Sanarwar ta ce, sakamakon karya ka'idar ya sanya aka mayar da martani inda sojan Pakistan 1 ya mutu.

Ana yawan samun rikici tsakanin bangarorin 2 a yankin.Labarai masu alaka