A karon farko Musulmi ya zama shugaban yan sanda a New York

A karon farko an nada Musulmı shugaban 'yan sandan yankin New York (NYPD) dake kasarb Amurka

1453135
A karon farko Musulmi ya zama shugaban yan sanda a New York

A karon farko an nada Musulmı shugaban 'yan sandan yankin New York (NYPD) dake kasar Amurka.

An nada Adeel Rana dan ainihin kasar Pakistan kuma shugaban kungiyar 'yan sanda Musulmi a Amurka a matsayin shugaban 'yan sandan yanki na 84 a New York.

Rana ya bayyana cewa ina mai farinn ciki ga wadanda suka yi aiki tukuru domin inganta sunan Islama a kasashen yamma.

Rana ya kara da cewa zamu wakilci al'umman Musulmi bisa hanya madaidaiciya yadda zamu zama abin koyi ga al'umman dake tafe.

 Labarai masu alaka