An kashe 'yan tawaye 3 a Jammu-Kashmir

'Yan tawaye 3 sun rasa rayukansu a rikicin da suka fafata da jami'an tsaron Indiya a yankin Jammu-Kashmir.

1445567
An kashe 'yan tawaye 3 a Jammu-Kashmir

'Yan tawaye 3 sun rasa rayukansu a rikicin da suka fafata da jami'an tsaron Indiya a yankin Jammu-Kashmir.

Jaridar Press Trus da ke Indiya ta bayyana cewar an samu arangama tsakanin jami'an tsaro da 'yan tawaye a yankin Anantnag.

An kashe 'yan tawaye 3 a arangamar.

 Labarai masu alaka