Turkiyya ta aike da kayayyakin taimako Serbia

Kayayyakin taimako daga kasar Turkiyya ta aika ya isa garin Sandzak gari mafi yawan al'umman Bosniya a kasar Serbia

1435223
Turkiyya ta aike da kayayyakin taimako Serbia

Kayayyakin taimako da kasar Turkiyya ta aika ya isa garin Sandzak gari mafi yawan al'umman Bosniya a kasar Serbia.

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya bayar da izini tare da haddin gwiwar Hukumar Harkokin wajen kasar da Kungiyar "Yan Kasuwar Turkiyya-Serbia kai kayayyakin taimako da kayan kiwon lafiya a asibitin garin Novi Pazar.

Kayayyakin taimakon baya ga garin Novi Pazar an kuma kaisu a biranen Sjenica, Tutin, Prijepolje, Priboj, Nova Varos da Kraljevo dake yankunan.

 Labarai masu alaka