An kassara mayakan Taliban 14 a Afghanistan

An sanar da cewa sanadiyar barkewar rikici tsakanin jami’an tsaro da mayakan Taliban jami’an tsaro 5 sun rasa rayukansu

1422363
An kassara mayakan Taliban 14 a Afghanistan

An sanar da cewa sanadiyar barkewar rikici tsakanin jami’an tsaro da mayakan Taliban jami’an tsaro 5 sun rasa rayukansu.

Mai magana da yawun hukumar ‘yan sandan jihar Badasha Senaullah Ruhani ya sanar da cewa rikici ya barke tsakanin jami’an tsaro da mayaka a birnin Faizabad sanadiyar harin da mayakan suka kai.

A rikicin jami’an tsaro 5 da mayaka 14 suka rasa rayukansu inda kuma jami’an tsaro 6 da mayaka 10 suka raunana.

Ruhani ya kara da cewa an yi nasarar dagakar da harin, kawo yanzu dai kungiyar Taliban bate uffan ba game da lamarin.Labarai masu alaka