Rasha ka iya hasarar dala biliyan 475 sanadiyar coronavirus

Hukumar harkokin yawon bude idon kasar Rasha ta yi sharhin cewa kasarta zata iya hasarar Ruble biliyan 37 sanadiyar kwayar cutar Coronavirus

1384974
Rasha ka iya hasarar dala biliyan 475 sanadiyar coronavirus

Hukumar harkokin yawon bude idon kasar Rasha ta yi sharhin cewa kasarta zata iya hasarar Ruble biliyan 37 sanadiyar kwayar cutar Coronavirus.

Shugaban hukuman yawon shakatawa (ATOR) ta kasar Rasha Maya Lomizde ya yi sharhi ga manema labarai game da yadda sashen ya kasance sanadiyar yaduwar cutar coronavirus.

Lomizde dake bayyana cewa sashin ya yi hasara mai dinbin yawa ya kara da cewa muna fatan komai zai koma dai sabili da muna fatan za'a fara zirga-zirga a watan Yuli.

Sai dai wasu kuma na ganin sabanin haka da cewa komai zai iya komawa dai-dai ne a watan Satumba. Idan har komai bai koma daidai ba har watan Satumba sashen yawon bude ido a kasar Rasha zai iya hasarar Ruble biliyan 37 watau dala miliyan 475.

 Labarai masu alaka