TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Bayanai kai-tsaye kan rikicin Iran da Isra'ila: Ƴan sandan Faransa sun toshe ofishin jakadancin Iran
Isra'ila ta kai harin makamai masu linzami a yankunan Iran, kamar yadda kafar watsa labarai ta ABC News ta ambato jami'an Amurka suna cewa, yayin da Fars News Agency na Iran ya ce an ji fashewar abubuwa a filin jirgin saman Isfahan.Duniya