Mutane 12 cutar Corona ta kashe a Iran

Ya zuwa yanzu adadin mutanen da cutar Corona (Convid-19) ta kashe a Iran sun kai mutum 12, inda adadin mutum 47 suka kamu da ita.

Mutane 12 cutar Corona ta kashe a Iran

Ya zuwa yanzu adadin mutanen da cutar Corona (Convid-19) ta kashe a Iran sun kai mutum 12, inda adadin mutum 47 suka kamu da ita.

Tashar Talabijin ta Kasa ta Iran ta rawaito Ministan Lafiya Said Nemeki na gabatar da rahoto kan cutar da Majalisar Dokoki.

Rahoton ya ce sakamakon bullar cutar ta Corona mutane 12 sun mutu, kuma adadin wadanda suka kamu da ita ya kai mutum 47.

Tag: Corona , Iran

Labarai masu alaka