A Faransa dubun masu talafawa kungiyoyin ta'addanci ta cika

An bayyana cewa a Faransa an kama wasu mutum shida wadanda ke baiwa kugiyar ta'addar PKK gudunmowar kudade

1364568
A Faransa dubun masu talafawa kungiyoyin ta'addanci ta cika

An bayyana cewa a Faransa an kama wasu mutum shida wadanda ke baiwa kugiyar ta'addar PKK gudunmowar kudade.

A kwanakin baya an bayyana fara bincike a  Gironde da Charente-Maritime akan wasu mutane shida da ake zargi da baiwa kungiyar ta'addar PKK gudumowar kudade.

A yayinda ake ci gaba da binciken hudu daga cikinsu biyu an sake su.

 Labarai masu alaka