'Yan ta'addar PKK/YPG uku sun mika wuya ga jami'an tsaro a Turkiyya

Rundunar sojan Turkiyya ta bayyana cewar wasu 'yan ta'addar PKK/YPG uku daga suka gudo daga Siriya sun mika wuya ga jami'an tsaron Turkiyya

'Yan ta'addar PKK/YPG uku sun mika wuya ga jami'an tsaro a Turkiyya

Rundunar sojan Turkiyya ta bayyana cewar wasu 'yan ta'addar PKK/YPG uku daga suka gudo daga Siriya sun mika wuya ga jami'an tsaron Turkiyya.

Dangane da bayanan da ya fito daga ma'aikatar tsaron kasar matakan kai farmakai da jami'an tsaron kasar suka dauka na sanya ci gaba da mika wuya da 'yan ta'addan PKK suka fara yi a kasar.  

Sanarwar ta kara da cewa "Wasu 'yan ta'addar PKK/YPG uku daga suka gudo daga ararewacin Iraki da Siriya sun mika wuya ga jami'an tsaron dake yankunan Şırnak/Silopi da Şanlıurfa/Suruç.

 Labarai masu alaka