Manyan wasu jaridun kasashen waje 13.02.2020

Manyan wasu jaridun kasashen waje 13.02.2020

Manyan wasu jaridun kasashen waje 13.02.2020

Al Quds Al Arabi: Shugaban Dubai Diamond Exchange (Ahmed Bin Sulayem) ya halarci wani bikin nuna kayan ado a Isra'ila 
Al Sharq Al Awsat: Har yanzu ana ci gaba da keta hakkin dan adam a Tripoli ... kuma Al Sarraj (Shugaban Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libiya) ya yi kira da a kawo karshen tsoma bakin kasashen waje  
Al Jazeera: Turkiyya: "Zamu inganta wuraren bincike a Idlib, gwamnatin Siriya"


n-tv.de: Erdogan ya kara yawan barazanar da zai yiwa Siriya
Spiegel.: Gwamnatin Jamus: Turkiyya ta ba da izinin sayar da makamai ga Hadaddiyar Daular Larabawa  
Merkur.de: Cutar corona a Jamus: Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ba wa cutar sabon suna. Akwai kimanin mutane 200 da aka keɓe Jamus


Le Figaro: Siriya: Garin Idlib na gab da shiga wani mummunan rikicin jin kai da ba a taɓa gani ba. 

Le Monde: Majalisar Dinkin Duniya ta gano kamfanoni 112 da ke aiki a cikin matsugunan Isra'ila. 
Le Temps: Switzerland tana da saurin kai hare-hare ta yanar gizo


El País: Masu ruwa da tsaki sun soke Taron Duniya na Mobile Barcelona saboda rikicin cutar coron. 
Infobae: Shugaban Amurka, Donald Trump ya karbi bakuncin shugaban kasar Ecuador, Lenin Moreno a Fadar White House: "A shirye muke mu kulla yarjejeniya da Ecuador"  
Telesur: Shugaban Venezuela, Nicolás Maduro ya yi kira ga matasan kasar da su kasance a shirye don kare ikon yankin.


Gazetem.ru: Moscow: "Idan ba a dauki matakan gaggawa ba Rasha da Turkiyya na iya samun nasara."  
Lenta.ru: An kebe Sabon jakadan China da aka nada a garin Yekaterinburg na Rasha har tsawon makonni. 
Jaridar Kommersant: Daftarin tsarin zama dan kasa ga baki 'yan kasashen waje a Rasha zai isa DUMA, karamar majalisar dokoki a wannan watan.Labarai masu alaka