Isra’ila ta haifar da hasarar dala biliyan 1.25 ga kayan amfanin gona a Gaza

An bayyana cewa sanadiyar maganin kwarin da Isra’ila ta fesa a gonakin dake yankin Zirrin Gaz an samu hasarar dala biliyan 1.25

Isra’ila ta haifar da hasarar dala biliyan 1.25 ga kayan amfanin gona a Gaza

An bayyana cewa sanadiyar maganin kwarin da Isra’ila ta fesa a gonakin dake yankin Zirrin Gaz an samu hasarar dala biliyan 1.25.

Dangane da bayanan da ma’aikatar noman dake gaza ta fitar ta bayyana cewa fesa maganin kwari a gonankin da girmansu ya kai kadada dubu biyu an samu hasara mai yawa.

Lamarin dai ya haifar da hasarar gayan gona da suka kain a dala biliyan 1.25 hakan ya sanya kiraye kiraye  daga kungiyoyi masu zaman kansu ga Isra’ila da ta daina mamayar da take yi ta kuma dakatar da sabawa doka.

Isra’ila dai na yawan fesa maganin domin taba shuke shuken lokuttan huntura dana bazara.

Wannan maganin kwarin da Isra’ila ke fesawa yana dauke da sinadarin Carcinogenic dake iya haifar da matsalar rashin lafiya ka iya kashe dabbobi da kuma hanasu haihuwa.Labarai masu alaka