Iran ta kama masuntar kasar Kuwait 11 a yankin tekun Farisa

Sojojin kare juyin juhanin kasar Iran sun kame masunta 11 'yan kasar Kuwait a yayainda suke keta tekun farisa

Iran ta kama masuntar kasar Kuwait 11 a yankin tekun Farisa

Sojojin kare juyin juhanin kasar Iran sun kame masunta 11 'yan kasar Kuwait a yayainda suke keta tekun farisa.

Gidan talebijin din kasar Iran ta yada cewa an kame wasu masunta 11 cikin kwale-kwale uku a yankin garin Mahshar dake jahar Huzistan.

Domin gudanar da kwakkwaran bincike akan lamarin an mika masunta ga hukumar bincike.

 Labarai masu alaka