Dutsen La Cumbre mai aman wuta ya yi bindiga

Wata kara mai karfi tare da fashwa sun afku a dutsen La Cumbre mai aman wuta dake Tsaunukan Galapagos din kasar Ekwador.

Dutsen La Cumbre mai aman wuta ya yi bindiga

Wata kara mai karfi tare da fashwa sun afku a dutsen La Cumbre mai aman wuta dake Tsaunukan Galapagos din kasar Ekwador.

Sanarwar da Mahukuntan Wajen Shakatawa na Galapagos suka fitar ta ce dusten na La Cumbre dake Tsaunin Fernandina ya fara aman wuta.

Sanarwar ta bayyana cewar dutsen ya fara amanwua bayan shekaru 2.

A shekarar 2018 ne dutsen ya yi aman wuta a garo na karshe.Labarai masu alaka