Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 14.01.2020

Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 14.01.2020.

Manyan labaran wasu jaridun kasashen waje 14.01.2020

Tageschau.de: Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan zai ziyarci Jamus ranar 19 ga watan Janairu.

Deutsche Welle: Bayan kisan Kasim Suleymani, farashin mai ya karu.

Spiegel.de: Sojojin Jamus za su ci gaba da zama a Iraki.

 

Alsharq Alawsat: Iran ta gargadi Birtaniya kada ta tsoma baki cikin harkokin cikin gidanta.

Al-Raya Al-Qatariya: Bayan kwanaki dari zanga-zanga a Iraki ta tsananta.

Al-Ayam: Nan da 'yan watanni Hadaddiyar Daular Larabawa za ta fara kera tashar makamashin nukiliya ta farko.

 

RBK: Halifa Hafter ya bar Moscow ba tare da sanya hannu kan yarjejeniya ba.

Lenta.ru: A lokacin mulkin Boris Yeltzin, Shugaban Estonia ya yi magana game da fatan kasarsa ga Rasha.

IUD Novosti: Jam'iyya mai mulki a Rasha, Edinaya Rossiya tayi watsi da tayin da aka gabatar mata na sanya haraji a kan matan aure da basa aiki.

 

El Mundo: Shugaban kasar Spaniya, Pedro Sanchez ya kafa gwamnati mafi girma a Tarayyar Turai: mataimakan shugaba 4 da ministoci 18.

El Pais: Tsohon shugaban Kataloniya Carles Puigdemont ya karbi mukaminsa a majalisar Tarayyar Turai, yayin da gwamnatin Spaniya ta nemi a daukaka shi.

La Tercera: A ranar Litinin, gwamnatin Venezuela ta yi watsi da takunkumi ga madugun adawar Amurka Luis Parra, zababben shugaban majalisar dokokin kasar.

 

Le Parisien: Macron ya ba da rahoton cewa zai aika dakaru 220 zuwa yankin Sahel.

Le Monde: Gyaran fasalin fansho: An kara kasafin kuɗi har Yuro miliyan 500 na albashin malamai a shekarar 2021. ()

Le Figaro: Ranar 9 ga watan Janairu aka bude sabbin bincike biyu game da tashin hankali na 'yan sanda a Paris.


Tag: Labarai

Labarai masu alaka