An sake kai wa sansanin sojin Amurka hari da makami mai linzami

An sake kai hare-hare da makamai masu linzami 8 kan sansanin sojin Amurka dake Beled din jihar Salahaddin ta kasar Iraki.

Sanarwar da kafar yada labarai ta gwamnatin Iraki ta fitar ta ce an harba makamai masu linzami samfurin Katyush guda 8 kan sansanin na Amurka.

A harin an jikkata jami'an sojojin Iraki 3.

Tag: Iraki , Amurka

Labarai masu alaka