Annubar mura ta kashe mutane a Iran

Mataimakin Ministan Lafiya na kasar Iran Ali Riza Reisi ya bayya cewa mutane 81 ne suka rasa rayukansu tun lokacin da annubar cutar mura da ta barke a watan Satumba.

A wani labaran da Tashar IRNA ta yada ne dai Mataimakin Ministan ya ce mutane dubu 800 da 333 ne suka ziyarci asibiti yayinda suka kai kukansu game da annubar mura dake damunsu.

A gefe guda wasu wasu 25 sun rasu cikin mako daya sabida cutar. 

Tag: mura , Iran

Labarai masu alaka