An kai wa sansanin sojin ruwan Amurka hari

A Amurka an kai hari kan wani sansanin rundunar sojin ruwan kasar.

An kai wa sansanin sojin ruwan Amurka hari

A Amurka an kai hari kan wani sansanin rundunar sojin ruwan kasar.

Kakakin sojin Escambia, Anber Southard ya bayyana cewar maharin ya kashe mutum 1a harin da ta kai a sansanin sojin ruwa na Pensacola dale jihar Florida.

Ta shafin Facebook an sanar ds rufe dukkan hanyoyin shiga sansanin sojin ruwa na Pensacola

An bayyana cewar akwai sojoji sama da dubu 16 da fararen hula dubu 7,400 dale aiki a sansanin.Labarai masu alaka